In da gaske, ka motsa shi zuwa filin aiki da kake kai yanzu, idan kana cire tsukewa ga taga. Idan ba haka ba, sai ka sauya zuwa filin aiki na tagan. Yana yanke shawarar lokacin da za'a kasa tagogi cikin ƙungiyoyi daga shirin ayuka guɗa, a kan jerin tagan. Kima masu yiwu sune "kar a taɓa", "farat ɗaya" da "kullum". In da gaske, jerin taga zai nuna tagogi daga duk filayen aiki. In ba haka ba, kawai, zai nuna tagogi daga filin aiki da ake kai yanzu. Wannan maɓalli na ƙayyade yawan layuka kwance (wa tsari mai kwance) ko layuka tsaye (wa tsari mai tsaye) da mai sauya filin aiki zai nuna filayen aiki ciki. Wannan maɓallin na da amfani kawai idan maɓallin nuna_duk_filayenaiki, na gaske ne. In da gaske, mai sauya filin aiki zai nuna duk filayen aiki. Idan ba haka ba, zai nuna filin aiki da kake kai yanzu kawai. In da gaske, za'a nuna motsin kifi a juye kan fanel masu tsaye. Wannan maɓalli na ƙayyade yawan sakan da za'a nuna ko wacca firam. Wannan maɓalli na ƙayyade yawan firam da za'a nuna cikin shirin motsin kifi. Wannan maɓalli na ƙayyade umarni da za'a ƙoƙarta a zartar da idan an danna kifin. Wannan maɓalli na ƙayyade sunanfayil na pixmap da za'a amfanida wa sura mai motsi da aka nuna cikin applet ɗin kifi, amma ya danganta ga gafakan pixmap. Idan kifi bai da suna, ya kan zama mai maras ban sha'awa. Ka ba da kifin ka suna don ya sami rayuwa mai kyau. Amfanin wannan maɓalli ya zama deprikated cikin shirin GNOME na 2.6, aka goyi bayan maɓallin 'fomat'. An riƙe wannan skima don a sami dacewa da tsohon sigogi. Amfanin wannan maɓalli ya zama deprikated cikin shirin GNOME na 2.6, aka goyi bayan maɓallin 'fomat'. An riƙe wannan skima don a sami dacewa da tsohon sigogi. Amfanin wannan maɓalli ya zama deprikated cikin shirin GNOME na 2.6, aka goyi bayan maɓallin 'fomat'. An riƙe wannan skima don a sami dacewa da tsohon sigogi. In da gaske, ka nuna alƙaluman mako cikin kalandan. In da gaske, ka nuna kwanan wata cikin wata shawarar kayan aiki, idan an sa manunin kan agogo. In da gaske, ka nuna kwanan wata cikin agogon, a haɗe da lokaci. In da gaske, ka nuna sakan cikin lokaci. Irin aiki da wannan maɓalli na wakiltar da. Kima masu yiuwa sune "kulle", "fitarwa", "tafiyar da", "nemi" da "ɗau hoton fuskar kwamfyuta". Wannan maɓallin na da amfani kawai idan nau'in maɓallin_abun shine "action-applet". Wurin .fayil na kwamfyutan tebur da ke bayyana shirin mai gabatarwa. Wannan maɓalli na da amfani kawai idan nau'in maɓallin_abun shine "abu-mai gabatawa" Hanya wanda aka tsara kayan cikin mazaɓa daga ciki. Wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓallin yi amfani da_hanyar_mazaɓa gaske ne da kuma idan maɓallin nau'in_abun shine "abun-mazaɓa". In da gaske, ana amfani da maɓallin hanyar_mazaɓa kamar hanyar da za'a gina kayan cikin mazaɓa daga ciki. Idan babu gaskiya, za'a ƙyale maɓallin hanyar_mazaɓa. Wannan maɓallin na da amfani kawai idan maɓallin nau'in_abun shine "abun-mazaɓa". Wurin fayil ɗin surar da aka yi amfani da kamar wata alama wa maɓallin abun. Wannan maɓalli na da amfani kawai idan nau'in maɓallin_abun shine "abun-durowa" ko kuma "abun-mazaɓa" kuma maɓallin yi amfani da_ɗabi'ar_alama, gaske ne. In da gaske, za'a yi amfani da maɓallin alamar_ɗabi'ar kamar alamar ɗabi'a wa maɓallin. Idan babu gaskiya, za'a ƙyale maɓallin alamar_ɗabi'a. Wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓallin nau'in_abu ne "abun-mazaɓa" ko "abun-durowa". Rubutun da za'a nuna cikin wani shawarar kayan aiki wa wannan durowa ko mazaɓa. Wannan maɓalli na da amfani kawai idan nau'in maɓallin_abun shine "abun_durowa" ko "abun-mazaɓa". Mai gane fanel da aka haɗa zuwa wannan durowa. Wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓallin nau'in-abun shine "abun-durowa". In da gaske, kada mai amfani da ya motsa applet sai ya yi amfani da abunmazaɓan "Cire Makulli" don ya samu ya buɗe abun da makulli In da gaske, za'a bayyana wurin abun zuwa (ko ƙasa idan a tsaye ya ke) gefen dama na fanel. Wurin wannan abun fanel. Yawan pixel daga gefen fanel ta hagu (ko sama idan a tsaye yake) na ƙayyade wurin. Mai gane fanel mai babbar matsayi da ke ƙunsa da wannan abu. Yawan saurin da surori masu motsi na fanel zasu fara yi. Kima masu yiwu sune "maras sauri", "madaidaici" da "mai sauri". Wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓalli na fara_surori masu motsi na gaske ne. Yana ƙayyade yawan pixel da ana iya gani idan an ɓoye fanel farat ɗaya cikin wata lungu. Wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓallin ɓoyewa_farat ɗaya na gaske ne. Yana ƙayyade yawan dakatawa na millisakan bayan manunin ta shigo wurin fanel kafin a sake-nuna fanel ɗin farat ɗaya. Wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓallin ɓoyewa-farat ɗaya na gaske ne. Yana ƙayyade yawan dakatawa na millisakan bayan da manuni ta bar wurin fanel kafin a ɓoye fanel farat ɗaya. Wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓallin ɓoyewa-farat ɗaya na gaske ne. In da gaske, za'a saka kibiyoyi kan maɓallun ɓoyarwa. Wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓallun_farawa gaske ne. In da gaske, za'a saka maɓallu kan ko wacca gefe na fanel wanda za'a iya amfani da wajen motsa fanel zuwa bakin fuskar kwamfyutan, ya bar kawai maɓalli guda mai nunawa. In da gaske, za'a mai da shirin ɓoyewa da cire-ɓoyewa na wannan fanel zuwa mai motsi maimakon da mai farawa nan take. In da gaske, za'a ɓoye fanel farat ɗaya cikin lungun fuskar kwamfyuta idan manuni ta bar wurin fanel. Idan ka sake motsa mauni zuwa lungun, zai jawo fanel ɗin ya sake-nunawa. Wurin da aka saka fanel ta bakin y-axis. Wannan maɓalli na da amfani kawai cikin shirin cire-faɗi. Idan yana cikin shirin faɗaɗawa, za'a ƙyale maɓallin kuma a saka fanel a bakin fuskar kwamfyutan da maɓallin juyi ta ƙayyade. Wurin da aka sa fanel a bakin x-axis. Wannan maɓallin na da amfani kawai idan yana cikin shirin cire-faɗi. Idan yana cikin shirin faɗaɗawa, za'a ƙyale wannan maɓalli kuma a saka fanel a bakin fuskar kwamfyutan wanda maɓallin juyi ta ƙayyade. Tsawon (faɗi wa fanel a tsaye) fanel ɗin. Fanel ɗin zai ƙudura girmar a ƙalla, a lokacin tafiyar da aikin kan girmar nau'in rubutu da wasu alamomi. An daidaita iyaka girmar zuwa rubu'in taswon fuskar kwamfyutan (ko faɗin). Juyin fanel. Kima masu yiwu sune "sama", "ƙasa", "hagu", "dama". Idan yana cikin shirin faɗaɗawa, maɓallin zai ƙayyade bakin fuskar kwamfyuta wanda fanel ke kai. Idan kuma yana cikin shirin cire-faɗi, bambanci tsakanin "sama" da "ƙasa" zai rage da muhimmi - tare, suna nuna cewa wannan fanel a kwance ne - amma, suna ƙara bada alama mai amfani game da yanda yakamata wasu abubuwan fanel su nuna hali. Misali, a wani fanel na "sama", wani maɓallin mazaɓa zai nuno mazaɓensa ƙarƙashin fanel ɗin, kuwa kan fanel na "ƙasa", za'a fito da mazaɓen a saman fanel. In da gaske, fanel ɗin zai mamaye duk faɗin fuskar kwamfyutan (da tsayi idan wannan fanel na tsaye). Cikin wannan shiri, za'a iya saka fanel a bakin fuskar kwamfyuta kawai. Idan ƙarya ne, fanel ɗin zai kai girma wanda zai iya saukar da su applet, shirin gabatarwa, da maɓallu. Cikin tsarin Xinerama, kana iya samun fanel masu yawa kan kowacca fuskar kwamfyuta guda. Wannan maɓalli na gane allon kwamfyuta da ke nuna fanel yanzu. Da fuskar kwamfyuta mai ƙwar-biyu, kana iya samun fanel kan kowace fuskar kwamfyuta daban. Wannan maɓalli na gane fuskar kwamfyutan da aka nuna fanel ciki yanzu. Wannan suna, na wanda mutun zai iya karanta ne kuma za ka iya amfani da shi wajen gane wani fanel. Babbar amfanin sa shine ya yi aiki a matsayin sunan tagan fanel da ke da amfani idan ana neman hanya tsakanin fanel. In da gaske, za'a yi juya zanen bango idan an juyin fanel a tsaye yake. In da gaske, za'a taƙaita zanen zuwa girmar fanel. Ba za'a kula da rabon faɗi da tsawon surar ba. In da gaske, za'a taƙaita zanen (zai riƙe rabon faɗi da tsawo, watau asfekt reshiyo na zanen) zuwa tsawon fanel (idan a kwance yake). Yana ƙayyade fayil da za'a yi amfani da wa zanen bangon. Idan zanen na ƙunsa da hanyar alfa, watau za'a haɗa shi kan zanen bangon kwamfyutan tebur. Yana ƙayyade shirin hana haske na tsarin launin bangon. Idan launin ba mai cikakken shirin hana haske ba (mai kima kasa da 65535), watau, za'a haɗa launin cikin zanen bangon kwamfyutan tebur. Yana ƙayyade launin bango wa fanel cikin tsarin #RGB. Wacca irin bango ya kamata a yi amfani da wa wannan fanel. Kima masu yiwuwa sune "gtk" - za'a yi amfani da difwakt na GTK+ bangon widget, "launi" - za'a yi amfani da maɓallin launi kamar launin bango ko "zane" - za'a yi amfani da zanen da maɓallin zane ta ƙayyade zai zama bango. Wata tutan boolean mai nuna ko an kwafe canza tsari na baya, wanda mai amfani da, yayi cikin /apps/panel/profiles/default zuwa sabuwar wurin a cikin /apps/panel. Wani jerin shaidar abun fanel. Kowace shaida na gane abun fanel guda (mislai, shiri mai gabatar da aiki, maɓallin aiki, ko kuma maɓalli/layin mazaɓa). An adana kayan daidaita kowace cikin abubuwan a cikin /apps/panel/objects/$(id). Wani jerin shaidar applet na fanel. Kowace shaida na gane applet ɗin fanel guda. An adana kayan daidaita kowace applet cikin /apps/fanel/applets/$(id) Wata jerin shaidar fanel. Kowace shaida na gane kowaca fanel guda ɗaya mai babbarmatsayi. Ana adana kayan daidaita kowace fanel cikin /apps/panel/toplevels/$(id). In da gaske, za'a samar da shirin gamawa farat ɗaya cikin zauren akwatin bayani na "Tafiyar da Shirin Ayuka". In da gaske, za'a faɗaɗa zauren akwatin bayani na "Shiryoyin Ayuka da Aka Sani" da aka lissafa cikin "Tafiyar da Shirin Ayuka" idan an buɗe zauren akwatin bayanin. Wannan maɓalli na da amfani kawai idan maɓallin fara_shirin_jeri na gaske ne. In da gaske, za'a samar da zauren akwatin bayanin lissafin "Shiryoyin Ayuka da Aka Sani" wanda aka lissafa cikin "Tafiyar da Shirin Ayuka". Maɓallin nuna_jerin_shiri na sarrafa ko an faɗaɗa jerin ko ba'a yi ba idan an nuna zauren akwatin bayanin. In da gaske, fanel ɗin zai cire hanya zuwa maɓallin tilasta daina aiki don ya hana mai amfani da ya tilasta wa shirin ayuka ya daina aiki. In da gaske, fanel ɗin zai cire hanya zuwa bayanen da aka shigar na mazaɓen fitarwa, don ya hana mai amfani da shi fitarwa daga aiki. Wani jerin IIDs na applet da fanel zai ƙyale. Hakan, zaka iya kashe wasu applet don kada su iya lodi ko nunawa cikin mazaɓen. Misali, idan za ka kashe applet ɗin ƙaramin-kwammanda, ka ƙara 'OAFIID:GNOME_MiniCommanderApplet' zuwa wannan jeri. Sai ka sake fara fanel kafin gyaran ta fara aiki. In da gaske, fanel ɗin ba zai yarda da canje-canje zuwa canza tsari na fanel ba. Amma, kila za'a buƙata a kulle kowace applet guda dabam. Sai an sake fara fanel kafin wannan ya fara aiki. In da gaske, za'a haskata wata shirin gabatarwa idan mai amfani da shi ya motsa manuni kan sa. In da gaske, za'a nuna wata zauren akwatin bayani don ya tambayi tabbaci idan mai amfani da shi na son cire wani fanel. In da gaske, za'a rufe wata durowa farat ɗaya idan mai amfani da shi ya danna wata shirin gabatarwa cikinsa. In da gaske, za'a nuna shawarar kayan aiki wa abubuwa cikin fanel.